Tehran (IQNA) Kafafen yada labarai sun rawaito cewa kungiyar ta'addanci ta Al-Shabaab ta kai hari a hedikwatar MDD dake kusa da filin tashi da saukar jiragen sama na Mogadishu babban birnin Somaliya inda suka yi artabu da jami'an tsaro.
Lambar Labari: 3487084 Ranar Watsawa : 2022/03/23
Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya kan sace yara 'yan mata 'yan makarantar kwana a cikin jihar Zamfara da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3485699 Ranar Watsawa : 2021/02/28